WASHINGTON, DC —
Dan takarar gwamna na jam'iyyar APC, kuma tsohon kakakin majalisar wakilan tarayya ta Najeriya, Aminu Bello Masari, ya lashe kujerar gwamnan Jihar Katsina.
Masari ya samu kuri'u 943,083 ya doke dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, Musa Nashuni, wanda ya samu kuri'u 479,768.