Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daidaita Farashin Dala Zai Kawo Saukin Kuncin Rayuwa


Matashi Dan Kasuwa
Matashi Dan Kasuwa

Al’umar Najeriya, na bukatar Gwamnati, da ta kokarta ta daidaita farashin dala ta kuma inganta masana’antu don rage dogaro da shigowa da abubuwan marasarufi, daga kasashen waje.

Wani matashi mai sana’ar gwalgwalai da canjin kudi ne yayi wannan kiran a hirar su da babban Editan Dandalin Voa, Ibrahim Alfa Ahmed, a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja.

Matashin ya kara da cewa akasarin abubuwan da ake amfani dasu a Najeriya shigowa akeyi dasu wanda yasa duk aka ta’allaka akan dala, wanda yace daidaita farashin zai taimaka wajen saukaka kuncin rayuwar da jama'a, ke fuskata.

Farashin Dala - 1'11"
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:51 0:00

XS
SM
MD
LG