WASHINGTON, DC —
Kamfanin "Dangote Cement" da bankin Guaranty Trust su na daga cikin wadanda hannayen jarinsu ya ja da baya a hada-hadar da aka yi yau a kasuwar hannayen jari ta Lagos.
Darajar hannayen jarin kamfanin mai na OANDO da na UAC kuwa su na daga cikin wadanda suka cira sama.
Kamfanonin da hannayen jarinsu suka fi yin kasuwa kuwa a yau Jumma'a din su ne bankunan Unity da UBA.
A Kano, an canja Dalar Amurka a kan Naira 171, Euro a kan Naira 235, Fam na Ingila a kan Naira 278, Riyal na Saudi Arabia a kan naira 46.