WASHINGTON, DC —
Kungiyoyin kasashen waje masu sa ido a zaben Najeriya, sun kira taron manema labarai a karo na farko bayan an kammalla zaben shugaban kasa, inda suka baiyana gamsuwar su da yadda zaben ya guduna, amma sun ce da sauran rina a kaba.