Accessibility links
Koma babban labari
Koma ga babbar mashiga
Koma ga Bincike
Wasanni
Nishadi
Rayuwa
Labarai
Waka
Biyo Mu
Search
Live
Live
Search
Na Baya
Na Gaba
Labari da Dumi-Duminsa
Rumbun Hotuna
Dubban Jama'a, Da 'Yan Wasa Da Shugabannin Kungiyoyi A Fadin Italiya Sun Halarci jana'izar Davide Astori
Maris 09, 2018
Ibrahim Alfa Ahmed
Jiya alhamis a Florence a Italiya, aka yi jana'izar Davide Astori, kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Fiorentina, wanda aka tsinci gawarsa a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa.
6
Francesco Totti (A hagu) da sauran 'yan wasan Kungiyar AS Roma su na isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)
7
Filippo Inzaghi da wasu 'yan wasa da jami'an Kungiyar Venice su na isa wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)
8
Magoya bayan kungiyar Fiorentina a wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)
9
Dubban jama'a a wurin addu'ar jana'izar Davide Astori a Florence, Italiya, Alhamis 8 Maris 2018. An tsinci gawar kyaftin din na Fiorentina a dakinsa na hotel din da suka sauka don wasa da Udinese, kuma ana jin cewa zuciyarsa ce ta daina bugawa. (AP Photo/Alessandra Tarantino)
Yi Lodin Kari..
Dubban Jama'a, Da 'Yan Wasa Da Shugabannin Kungiyoyi A Fadin Italiya Sun Halarci jana'izar Davide Astori
Mai Alaka
An Dakatar Da Dukkan Wasannin Serie A Na Italiya Bayan Mutuwar Davide Astori, kyaftin na Fiorentina
Back to top
XS
SM
MD
LG