WASHINGTON —
Kananan masana'antu a arewacin Najeriya sun fara cin gajiyar irin albakatun da suke dashi a yankin.
Wani mai masana'antar, tatsar mai daga kwallayen bishiyar Dogonyaro, ko darbejiya ko Dogonyaro, Malam Ibrahim sa'ad Mahamud yayi wa wakiliyar mu bayanin yanda suke gudanarda wannan sana'ar.