Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sana’oin Dogaro Da Kai Ga Matasa


A shirinmu na mata, a yau mun waiwayi sana’oin da ya kamata matasa mata su runguma domin dogaro da kai.

Da wannan batu ne muka sami zantawa da wasu matasa Mata inda na fara da tambayar da “shin a nasu tunanin wacce irin sana’a suke tunanin 'yan uwansu mata kuma matasa da basa sha’awar fita aikin gwamnati ko mai zaman kansa.

Daya daga cikin wadanda muka zanta da su ta ce tana ganin cewar da matasa mata zasu juri yin sana’ar Saloon wato gyaran gashi, su kuma zamanto da sana’ar ta su ta bambamta da yadda aka saba yi ta amfani da karatun bokon da su ka yi hakan zai kawo musu kasuwa da kudaden shiga

Toh ya take ne Matasa … ku biyo mu domin jin ra’ayoyin nasu mabambanta a dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG