Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Za’a Gane Dan Takara Na Gari


Abokin abikinmu Yusuf Aliyu Harande ya tattauna da wasu matasan Gambo Manzo kansila daga Apapa a Lagas dake Najeriya sai kuma Alhaji Bashir Ungoggo. Inda suka bayyana ra’ayoyinsu.

A cikin tattaunawar sun bayyana fahimtarsu game da muhimmanci fitar al’umma don kada kuri’unsu ga ‘yan takara na gari. Matasan sun bayyana cewa kowane dan takara an san halinsa tun kafin ya fito takara.

Da Harande ya tuntubesu game da alfanun bin doka da oda sai suka nuna wannan abu ne mafi kyau sannan kuma suna sa ran sabuwar gwamnati zata karfafawa doka tare da magance matsalar cin hanci da rashawa.

XS
SM
MD
LG