Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Zamu Je Mu Kwato 'Ya'Yanmu Duk Inda Aka Kai Su - 29/4/2014


Iyayen da ‘yan uwan ‘yan matan da aka sace suna maida jawabi a taron da suka yi da gwamna jihar Borno, a Chibok, jihar Borno, 22 Afrilu 2014.
Iyayen da ‘yan uwan ‘yan matan da aka sace suna maida jawabi a taron da suka yi da gwamna jihar Borno, a Chibok, jihar Borno, 22 Afrilu 2014.
Iyayen dalibai mata da aka sace daga wata makaranta a Chibok sun bayyana fusata da jin cewa akwai yiwuwar an kwashe su zuwa wani wurin, watakila ma an tsallaka da su zuwa Kamaru da Chadi.

Daya daga cikin mutanen Chibok da yayi hira da Dandalin VOA ta wayar tarho, Shettima Abba, yace zasu bi sawun 'ya'yansu duk inda aka kai su, tunda dai jami'an tsaro sun kasa kwato su daga hannun 'yan bindiga.
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:53 0:00
Direct link
XS
SM
MD
LG