WASHINGTON, DC —
Hadiza Suleman wata matashiya mai yi wa kasa hidima , wacce ta zo daga jihar Kaduna, ta ce ta samu sauyi jihar daga ainihin jihar Edo, inda aka tura ta da farko kafin ta nemi canji inda aka sauya mata zuwa jihar Kano.
Rayuwar jihar, ta Edo, a gaskiya ita ce ta abin juyayi, domin a cewar ta zaman Benin sai ‘yan Benin.
Ta kara da cewa tsadar rayuwar da wasu dalilai ne ya tilasta mata canjin jiha, inda ta nema a tura ta Abuja wanda hakan ya ci tura dole ya sa ta canji zuwa neman a turo ta jihar Kano, wanda aka amince da hakkan.
Kawo yanzu dai ta ce sam barka tana fatan cewa a dauke ta aiki a inda take yiwa kasa hidima domin tana ganin fa’idar zaman da take yi a Kano.
Your browser doesn’t support HTML5