A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 30, Yuni 2018

Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce" na ranar Asabar 30, Yuni 2018 domin jin labaran ban dariya na wannan makon da kuma irin kade kade da gaishe gaishe da suka sami shiga cikin shirin.

Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin a wannan makon a yi sauraro lafiya...

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 30, Yuni 2018