Abunda Jami'an Tsaron Najeriya ke Cewa Akan Zaben Najeriya

INEC

Daga dukan alamu za'a dage zaben 14, ga wannan watan da muke ciki, rahotani na nuni da cewa shugaban hukumar zabe mai zaman kanta wato {INEC} Farfesa Attahiru Jega, zai yi jawabi dagane da zaben.

Kuma mun samu labarin cewa janar Muhammadu Buhari zai yi jawabi bayan shugaban hukumar zabe ya shedawa 'yan Najeriya, matsayar da aka cimma.

Menene jami’an tsaron Najeriya ke cewa akan gudanar da zabe?

Menene jam’iyyar PDP, zata cimma idan aka dage zabe ?

Duk wadannan na cikin wannan hira da zaku saurara na Ibrahim Alfa Ahmed.

Ayi saurare lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

Dage zaben Najeriya - 5'40"