Mai Kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, Ya Shiga Fili Da Bindiga Don Bai Ji Dadin Abinda Alkalin Wasa Ya Hura Ba

Mai kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, rataye da bindiga a kunkuminsa, tare da masu gadinsa, a lokacin da ya kutsa cikin filin wasa a karawarsu da AEK Athens ranar lahadai a birnin  Thessaloniki. Sau biyu Savvidis yana kutsawa cikin filin a lokacin wasa. Jami'an AEK sun yi zargin cewa Savvidis yayi barazana ga alkalin wasan a kutsawarsa ta farko, kafin masu gadinsa su janye shi. A karo na biyu an ga bindiga a rataye a kunkuminsa.(InTime Sports via AP)

Wani dan wasan PAOK Fernando Varela, yana kokarin tare mai kungiyar wanda ya doshi manajan gudanarwa na kungiyar AEK Athens dauke da bindiga a kunkuminsa a saboda bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a wasan PAOK da AEK ba. AP Photo)

Ministan wasanni na Girka, Giorgos Vasileiadis, yana bada sanarwar dakatar da dukkan wasannin Lig a fadin kasar a bayan da ya gana da firayim minista Alexis Tsipras. Wannan ya biyo bayan kutsawar da mai kungiyar PAOK yayi cikin fili rataye da bindiga a lokacin wasan kungiyarsa da AEK Athens ranar lahadi. (AP Photo/Thanassis Stavrakis)