Hotunan Tashin Bam A Nyanya
Wata mota tana ci da wuta a lokacin da bam ya tashi daren alhamis 1 Mayu 2014 a Nyanya
Ababen hawan da suka lalace a inda bam ya tashi da daren alhamis a gefen hanya a Nyanya, Abuja,. Mutane akalla 19 suka mutu.
Mutane sun taru a wurin da bam ya tashi daren alhamis a Nyanya, Abuja,
Mutane sun taru a inda bam ya sake tashi a Nyanya
Mutane sun taru kusa da motar da ta lalace a sanadin tashin wani bam a Nyanya, daren alhamis 1 Mayu, 2014.