Hotunan Wadanda Ake Tuhuma Da Kai Harin Nyanya

Wadanda aka kama ake zargi da kai harin bam a tashar mota ta Nyanya sune (daga hagu zuwa Dama): Ahmad Rufai Abubakar, Muhammadu Sani, Yau Saidu, Adamu Yusuf da kuma Anas Isah.

Adamu Yusuf, daya daga cikin wadanda aka kama

Yau Sa'idu

Anas Isah

Darektan yada labarai na rundunar sojojin Najeriya, Manjo Janar Chris Olukolade, yake jawabi a lokacin da suka gabatar da mutane 5 da aka kama ana tuhuma da kai harin bam a tashar motar Nyanya.

Ahmad Rufai Abubakar

Mohammadu Sani

Ana nuna hotunan Rufai Abubakar Tsiga (hagu) da na Aminu Sadiq Ogwuche wadanda su har yanzu ab akama su ba, amma kuma an ce sune manyan wadanda suka kitsa hare-haren bam din biyu.