Kaima Ka Dara

Mohammed Zaks

A labarinmu na raha, a wannan mako mun samu labarin wasu matasa da suka sa ayi musu farfesun tarwada domin su sha sa'annan su ci shinkafa da ragowar romon kifin.

Ku biyo mu domin jin yadda wannan shan romon zai kaya a shafin mu na www.dandalinvoa.com