WASHINGTON, DC —
Kungiyar Mata Musulmi ta Najeriya FOMWAN reshen jihar Sokoto, ta yi gangamin nuna fusata da bakin cikin satar dalibai mata da aka yi a garin Chibok. Shugabar kungiyar, Rahmatu A Saleh, ta gabatar da jawabi a fusace tana fadin cewa sun gaji da yin kuka a cikin gida, don haka suka fito domin nuna wa duniya yadda suka kai wuya.
Wannan yana zuwa yayin da kwamishinan ‘yan sanda na Jihar Borno, Lawal Tanko, yake bayarda lambobin da jama’a zasu iya kira domin taimakawa da bayann da zai kai ga maido da wadannan dalibai zuwa gidan iyayensu.
Lambobin sune: 08075897377, 08081777309, 08036121490

Your browser doesn’t support HTML5