WASHINGTON, DC —
An samu wasu dalibai mata biyu da suka tsere a karshen makon nan daga hannu ‘yan bindiga da suka sace su.
An kuma samu labarin cewa ana shirin sauya masu wuri bisa zaton cewa an gano inda suka ajiye ‘yan matan a yanzu.
Malam,Shettima Abba,ne ya bayyanawa Murya Amurka haka a wata hira da suka yi da wakilinmu ta wayan tarho,yace “wajen gefen Margi ne aka kai ‘yan matan,inda iyayen yaran suka zuciya, suka je neman ‘yayansu.”
Malam Shettima ya kara da cewa jami’an tsaro sun yi alkawarin zuwa amma har yanzu basu je ba.Dalilin da yasa iyayen yaran suka je neman su acikin daji kenan.

Your browser doesn’t support HTML5