Kantuna Da Ofisoshi A New York Sun Fara Kawata Tagoginsu

Your browser doesn’t support HTML5

A yayin da aka doshi bukukuwan Kirsimeti a Amurka, an fara kawata tagogi, musamman na kantuna da shaguna, a birnin New York, da abubuwa na jan hankulan jama'a domin su shiga irin wadannan kantuna su yi sayayya, ko jan ra'ayinsu game da wani batu.