WASHINGTON D.C —
A yau shirin bana-bakwai ya sami zanta wa ne da wasu samari daga wurare daban daban, na farko mun leka garin Gumel da ke jahar Jigawan Najeriya daga bisani kuma muka leka jahar Kano.
To ya take ne matasa?
Malam Rabi'u cewa yayi idan kaji saurayi ya ce woldon to yana nufin zasu wurin budurwa kenan.
Idan muka leka jahar Kano kuma, wasu matasan sunce idan kaji matashi yace ga wasu madaukai nan, yana nufin tsaleliyar budurwa.
ku saurari karin bayani sannan ku aiko mana da lambobnin wayar ku domin tafka muhawara a shafin mu na dandalinvoa/facebook.com.