A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 8, Satumba 2018

Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem

Jama'a assalamu alaikum, kamar yadda muka saba a kowanne karshen mako, sashen Hausa na muryar Amurka na kawo maku shirin "A Bari Ya Huce" , wanda zaku iya saurare a duk lokacin da kuke bukata a shafukan mu na voafacebook da dandalinvoa.comn, ku saurari sabon shirin na ranar Asabar 8, Satumba 2018 domin jin labaran ban dariya na wannan makon da kuma irin kade kade da gaishe gaishe da suka sami shiga cikin shirin.

Ku Duba Wannan Ma Tsananin Musu Ya Sa Wasu Matasa Kirga Adadin Tsabar Buhun Gero

Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin a wannan makon wanda Ibrahim Jarmai ya wallafa a wannan shafi, a yi sauraro lafiya...

Your browser doesn’t support HTML5

A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 8, Satumba 2018 25 "28"