Zanga-Zanga a Harabar Majalisar Dokokin Jihar Filato

Zanga-zanga

Alumar Tarok a jihar Filato sun gudanar da zanga-zanga na lumana a harabar majalisar dokokin jihar Filato don nuna rashin jin dadinsu da yarda Gwamnatin jihar tayi shuru kan batun mutanen da aka kashe a wasu yankunan karamar hukumar Wase.

Alumar, ta Tarok sanye da bakaken tufafi sunyi tattaki ne zuwa majalisar dokokin jihar don neman majalisar ta gudanar da bincike kan kisan mutane da akayi.

Kakakin majalisar dokokin jihar Filato Titus Alams, yace sun ji kukan jama'an Tarok kuma zasu dauki matakan da suka dace.

Shima Shugaban karamar hukumar Jos ta gabas Birgediya janar Samuel Abok,

yace sun daukimatakan tattaunawa da ma dake karamar hukumar Jos ta gabas.