WASHINGTON, DC —
A yayin da shugaba Mahamadou Issoufou na Nijar yake cika shekaru 3 kan gadon mulki, shugaban jam’iyyar PNDS kuma ministan harkokin waje Bazoum Muhammad, yace sun samu nasarori masu yawa.
Sgaban jam'iyyar ta PNDS -Tarayya mai mulki yace a tsawon shekaru uku kawai na mulki shugaban kasar yayi ayukan da daukacin gwamnatocin da suka shude basu zartar ba a Nijer.
Shugaban ya bayana hakan ne a cikin wata hirar da yayi da wakilinmu Abdoulaye Mamane Amadou a dazu a Birnin Niamey.