Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mutane 18 Sun Mutu A Sabon Rikici A Wukarin Jihar Taraba - Yayin Da Mutanen Ibbi Ke Kukar Dokar Hana Fita Dare Da Rana - 8/4/2014


Masu gudun hijira saboda rikici
Masu gudun hijira saboda rikici
An kashe mutane kimanin 18, wasu da dama sun ji rauni a sabon tashin hankali a Wukarin jihar Taraba. Wannan yana zuwa a yayin da al’ummar Ibbi suka fara kokawa sosai kan dokar hana fita dare da rana da aka kafa musu kamar yadda wani mazaunin garin yake mana bayani.

Sai dai kakakin mukaddashin gwamna Garba Umar na jihar ta Taraba yace an kusan dage wannan dokar, wadda aka kafa kwanaki hudu da suka shige don hana tashin rikici tsakanin wasu kabilun dake garin.
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:44 0:00
Direct link
XS
SM
MD
LG