Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Hukumar Kwallon Kafar Najeriya Na Zawarcin Hukumar FIFA


Le président de la FIFA, Gianni Infantino, tient un trophée dedies aux "travailleurs de la Coupe du au Qatar 2016" à Doha, Qatar, 22 avril 2016. epa/ STRINGER
Le président de la FIFA, Gianni Infantino, tient un trophée dedies aux "travailleurs de la Coupe du au Qatar 2016" à Doha, Qatar, 22 avril 2016. epa/ STRINGER

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya, na zawarcin hukumar FIFA, da ta amince da wasan sada zumunta da Najeriya, ke son bugawa da kasar Afirka ta kudu.

Tun farko Super Eagles, ta shirya wasani da kasar Mali da Luxembourg, amma hukumar kwallon kafa ta Najeriya, na son kungiyar ta buga wasa na uku da kasar Afirka ta kudu.

Abinda hukumar FIFA ke ganin cewa da wahala wasa na sada zumunta tsakanin Najeriya, da Afirka ta kudu ya kasance, domin wasanin biyu ne aka amincewa Super Eagles a wannan dan tsakanin.

Wani babban jami'i ya shaidawa (Africa.com ) cewa hukumar FIFA bata bukatar Najeriya ta buga wasani uku a dan wannan tsakanin, domin ba hanya ce da ta dace na auna taka ledar Super Eagles bane.

XS
SM
MD
LG