Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana Bakwai


A shirin mu na bana bakwai, yau ma dandalin voa ya sami jin wasu sababbin kalmomin da matasa kan yi anfani da su a wasu wurare domin aika sako ga abokan su ba tare wani ya fahimci abin da suke magana akai ba.

Kalmar dai ita ce "ADAR BA AIKI BANE" wato yana nufin ba matsala tattare da abin da ake magana a kansa, haka kuma idan kaji matasa sun ce "SHAYI NE" hakan na nufin karya ne

Saurari cikakiyar hirar a nan.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG