WASHINGTON D.C —
Wani mutumi ne ya dauko wani kafinta domin ya gyara masa gida a wata unguwa mai suna unguwar yalwa, kuma shi mai gidan sunan matar sa yalwa.
Kafintan na cikin aiki sai ya hangi yadda unguwar ta cika, sai ya budi baki ya ce "kai amma yalwa ta cika" da jin haka sai mai gidan yace kasan ta ne? shi kuma kafinta sai ya buda baki yace "kwarai kuwa, ai na santa tun bata kai haka ba.
Kai kuma mai gida sai ka fara zage zage yana cewa wallahi fitar min daga gida.
Saurari cikakken labarin a nan.