Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai Ke Sa Wasu Iyaye Hana 'Ya'yan Su Soyayya Da Wasu Samari


Kamar yadda muka saba a kowane mako, dandalin voa yana kawo maku ra'ayoyi da muhawara akan abubuwa da dama da suka shafi matasa, zamantakewa da kuma harkokin soyayya.

A wannan makon, mun sami zantawa da wasu samari ne domin jin ra'ayoyin su musamman akan dalilna da ke sa wasu iyaye hana 'ya'yan su soyayya da wasu samari, koda shike dalilan nada dama kamar yadda yawanci suka bayyana amma yawanci sun fi bada fifiko akan tarbiyya.

Idan matashi bai da tarbiyar kwarai kokuma ya fito daga gidan da ake gani a matsayin maras mutunci, lallai zai yi wuya samarin gidan su sami aure da sauki kamar yadda wasu ke samu.

Haka kuma, rashin ilimin boko da na addini yakan sa wasu iyaye su kyamaci bada diyan su aure a cewar wasu daga cikin matasan.

Ga cikkakiyar hirar.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG