WASHINGTON, DC —
Yanzu haka wani sabon fada ya sake rincabewa a yankin Kashimbila,a karamar hukumar Takum dake kudancin jihar Taraba, arewa maso gabashin Najeriya, inda aka samu hasarar rayuka,da kuma raunata jama’a da dama.
Haka nan, maharan da suka kai harin sun yi awon gaba da wasu mata da har yanzu ba’a san halin da suke ciki ba.
Tuni dai aka kara tura Karin jami’an tsaro da suka hada da sojoji da kuma yan sandan kwantar da tarzoma don mai do da doka da oda.