WASHINGTON, DC —
A yayin da gwamna Kashim Shettima na Jihar Borno da sanata Mohammed Ali Ndume na Borno ta Kudu suke zubar da hawaye, iyayen dalibai mata da aka sace daga makarantar sakandare a garin Chibok, sun bayyana yunkurin da suka yi na kwato ‘ya’yansu daga hannun ‘yan ta’adda.
Gwamna Shettima da sanata Ndume sun ba iyayen hakuri, suka kuma ce ana iyaka kokarin ganin an kwato wadannan yara daga hannun ‘yan bindigar da suka sace su.
Your browser doesn’t support HTML5
Gwamna Shettima da sanata Ndume sun ba iyayen hakuri, suka kuma ce ana iyaka kokarin ganin an kwato wadannan yara daga hannun ‘yan bindigar da suka sace su.