WASHINGTON D.C —
A yau mun sami labarin raha ne daga Tijjani Ado wanda aka fi sani da TJ ya kuma bamu labarin malam Abu da Abu da Abu
wasu barayi ne suka shiga gidan wani mutumi mai mata biyu, sai babban barawon ya ce shi rai yake son dauka!, don haka sai ya tara mutumin da matansa biyu ya ce kowacce ta fadi sunanta, ta farko ta ce sunan ta Abu, sai babban barowon ya ce wuce sunan babata gareki
aka zo kan ta biyu ta ce sunanta Zainab sai ya ce ke ma kin tsira wuce banda ke , da aka zo kan mai gida sai ya ce ai shima ya je wajen mai unguwa an canza masa suna kuma sunansa ….. ku biyu mu domin jin sunan wannan mai gida.