WASHINGTON, DC —
An kashe mutane kimanin 18, wasu da dama sun ji rauni a sabon tashin hankali a Wukarin jihar Taraba. Wannan yana zuwa a yayin da al’ummar Ibbi suka fara kokawa sosai kan dokar hana fita dare da rana da aka kafa musu kamar yadda wani mazaunin garin yake mana bayani.
Sai dai kakakin mukaddashin gwamna Garba Umar na jihar ta Taraba yace an kusan dage wannan dokar, wadda aka kafa kwanaki hudu da suka shige don hana tashin rikici tsakanin wasu kabilun dake garin.
Sai dai kakakin mukaddashin gwamna Garba Umar na jihar ta Taraba yace an kusan dage wannan dokar, wadda aka kafa kwanaki hudu da suka shige don hana tashin rikici tsakanin wasu kabilun dake garin.
Your browser doesn’t support HTML5