'Yan Adawar Nijar Sun Fara Kauracewa Bukuwan Da Shugaban Kasar Yake Jagoranci - 8/4/2014

Zaman taron hadakar jam'iyun hamayyar jamhuriyar Nijar

A jamhuriyar Nijar, takaddamar siyasar da ake ciki a tsakanin jam'iyya mai mulki da kuma jam'iyyun adawa, sun sanya masu hamayya da gwamnati bullowa da wata sabuwar dabara, ta kauracewa dukkan bukukuwan da shugaba Mahamadou Issoufou yake jagoranci.

Dangantaka ta yi tsami sosai a tsakanin jam'iyya mai mulki da sauran jam'iyyun kasar tun daga lokacin da shugaban kasa ya zabi 'ya'yan wasu jam'iyyun adawa ya ba su mukamai cikin gwamnatinsa ba tare da amincewar jam'iyyunsu ba.

Abdoulaye Mamane Ahmadou shi ya aiko da wannan rahoto daga Niamey

Your browser doesn’t support HTML5

'Yan Adawan Nijar Sun Ce Ba Su Ba Gwamnatin Kasar - TALATA - 0'45"