WASHINGTON, DC —
Daya daga cikin iyayen da ak sace musu 'ya'ya a makarantar sakandare ta Chibok a Jihar Borno, yace yara 234 aka sace, ba wai 129 kamar yadda aka yi ta fada ba.
Haka kuma, yace yara su 39 ne suka komo gida, ba guda 44 da aka yi ta yayatawa ba.
Wannan mahaifin ya fadi hakan ne a gaban gwamna Kashim Shettima na Jihar Borno da sanata Ali Ndume mai wakiltar yankin a majalisar dattijan tarayya, wadanda suka kai ziyara garin Chibok, kuma suka rika saurara da hawaye a idanunsu yayin da iyayen ke magana.

Your browser doesn’t support HTML5