Kasuwar Hada-Hadar Kudi Da Ta Musanya Yau Talata A Najeriya
Bankin tare da hadin kan gwamnatin jihar Kano su na samar da jari ga kananan masu sana'o'i kamar wannan mace mai sayar da tuwo a birnin Kano
Kasuwar hada-hadar hannayen jarin Najeriya tana ja da baya har yanzu, yayin da Naira ta kasa farfadowa idan an kwatanta da kudaden waje
Yawan kudin da 'yan Najeriya suka tura kasar daga kasashen waje ya kai kasafin gwamnatin tarayya na biyan dukkan ma'aikatanta