Babu Shakka a Kwarewar Ronaldo Amma Lionel Messi Ya Fi Shi

Babu wata shakka ko tantama Cristiano Ronaldo ya can-can ta zamowar sa zakaran dan wasan kwallon shekara, amma a yanzu Lionel Messi ya taka masa birki ya kuma fi kowane dan wasa kwarewa a yanzu.

“Lionel Messi yafi Ronaldo” a cewar tsohon shahararren dan wasan Basalona David Villa a wata hirar su da mujallar Goal a wannan satin. Ya kuma kara da cewa “Yafi ko wane dan wasa duniya. Duk wani abu a game da shi, yana da kyau kwarai.

A farkon shekarar 2015, Ronaldo yayi gagarumin kokarin da hatta gogaggen shahararren dan wasan Real Madrid Zinedine Zidane ya kwatanta shi a matsayin mai ban mamaki, amma bayan sati shida kacal Messi ya zamo mafi kwarewa.

A yayi da ake labarin yadda Messi ya zamo mafi kwarewa a duniya a yanke hukuncin karshen wannan satin, shikuma kulob din Clasico ya fara da shan kasha ne. Ainihin tasirin Messi ya ragu cikin watanni 18 yayin da shikuma Ronaldo mike da samun kyaututtuka daga jama’a.