NIGERIA - Yunkurin hadakar kungiyoyin mata da matasan da suka zaman dirshen domin nuna damuwarsu game da tabarbarewar tsaro a Najeriya ya samu cikas, biyo bayan haramta taron da hukumar jamiāan tsaro Farin Kaya a Jihar Kaduna tayi.
#BringBackOurGirls
Yi Lodin Kari..